Informações:
Sinopse
Masu Saurare na aiko da Tambayoyinsu domin neman amsa a shirin, Ana gabatar da shirin ne a karshen mako.
Episódios
-
Dalilan kafa Hukumar Raya yankin Arewa Maso Yammacin Najeriya da tasirinta
30/08/2025 Duração: 21minShirin 'Tambaya Da Amsa' na wannan makon ya na wannan makon tare da Nasiru Sani ya amsa tambayoyi da dama da suka hada da wada ke neman sanin dalilin kafa Hukumar Raya yankin Arewa Maso Yammcin Najeriya.
-
Tambaya dangane da shakkuwa da jarirai ke fama da ita
23/08/2025 Duração: 19minA yau shirin tambaya da amsa zai fara ne da ci gaban tattaunawa da Dr. abdulmumini Shehu Makarfi daga jihar kaduna akan shakkuwa da jarirai ke fama da ita.
-
Menene matsayin cire wa Jarirai 'yar wuya bayan haihuwa?
16/08/2025 Duração: 20minKamar yadda aka saba, a wannan karon ma shirin 'Tambaya da Amsa' ya lalubo wa masu sauraro amsoshin wasu daga cikin bayanan da suka nema daga masana fannin da suka yi tambaya a kai. Daga cikin tambayoyin da masana suka amsa a wannan makon akwai, matsayin mataki ko Al'adar cire wa Jarirai 'yar wuya bayan haihuwa.
-
Bayani kan cutar karkarwar jiki da a turance ake kira da Parkinson kashi na 2
09/08/2025 Duração: 20minShirin 'Tambaya da Amsa' na wannan makon tare da Nasiru Sani ya tattauna cigaban amsar masu tambaya a kan cutar nan ta karkarwar jiki da ake kira Parkinsons a turance.