Kasuwanci

Yadda Najeriya ta yi iƙirarin rarar tiriliyan 12 a watanni 6 farkon 2025

Informações:

Sinopse

Shirin Kasuwa akai miki dole tare da Ahmed Abba a wannan makon ya mayar da hankali kan ikirarin gwamnatn Najeriya na samun rarar kuɗi da ya kai tiriliyan 12 kuma kashi 21 daga ciki ta same su ne daga bangarorin da ba na man fetur ba a cikinn watanni 6 na farkon shekarar 2025. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.