Kasuwanci
Yadda Najeriya ta kashe kusan Dalar Amurka biliyan 3 wajen biyan kuɗin ruwan
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:10:03
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Shirin ‘Kasuwa A Kai Miki Dole’ na wannan mako zai tattauna ne kan wasu alƙaluma da suka nuna yadda Najeriya ta Kashe Dala Biliyan 2.86 a cikin watanni 8 na farkon shekarar da muke ciki ta 2025, wajen Biyan Kuɗin Ruwan Basukan da ta karɓo daga ƙasashen ƙetare tare da Nura Ado Suleiman..... Latsa alamar sauti domin sauraron cikakken shirin...........