Bakonmu A Yau

Tattaunawa da Reverand Andrew akan bukukuwan Easter

Informações:

Sinopse

Ana ci gaba da gudanar da bukukuwan Easter a sassan duniya, wadda Kiristoci suka yi imani da cewa a wannan rana ce aka gicceye Yesu Almasihu inda kwanaki uku bayan hakan ya tashi. Abdoulkarim Ibrahim Shikal ya tuntuɓi Reverand Andrew Doyu, domin jin ƙarin bayani a game da matsayin wannan rana da kuma muhimmancinta ga mabiya addinin Kirista. Shiga alamar sauti don saurarin cikakkiyar hirar...........