Bakonmu A Yau
Comrade Musa Ayiga kan shirin Tinubu na biyan bashin lantarki na sama da Tiriliyan 3
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:03:40
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya amince da ware Naira Tiriliyan 3 da Biliyan 300 domin biyan kamfanonin rarraba wutar lantarki basukan da suke bin gwamnatin ƙasar, da zummar kawo ƙarshen matsalar ƙarancin wutar da ‘yan Najeriya ke ciki. Bayanai dai sun nuna cewa bashin na sama da Naira Tiriliyan Ukun ya taru ne a tsakanin shekarar 2015 zuwa bara. Sai dai ɗaya daga cikin masu ruwa da tsaki kan sha’anin wutar lantarki a Najeriya, Comrade Musa Yunusa Ayiga ya bayyana shakku kan wannan yunƙuri. tattaunawarsa da Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawarsu da Nura Ado Suleiman.............