Bakonmu A Yau
Barista Umar Ɗanbaito kan shari'ar waɗanda ake zargi da ta'addanci a Najeriya
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:03:34
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Kotun musamman a Najeriya, ta ci gaba da zaman gudanar da ɗimbin shara’o’i na yanke hukunci da kuma sauraron ƙararraki kan waɗanda ake tuhuma da ayyukan ta’addanci da taimaka wa ƴan ta’addan. A daidai wannan lokaci kuma ɓangarori daban daban ke bayyana ra’ayoyinsu kan tsarin gudanar da shara’o’in lura da adadin masu laifukan da ke gurfana. Yayin da wasu ke ganin komai na tafiya daidai, wasu na ganin ana jan kafa, saɓanin taƙaita lokacin da ake buƙata. Tu latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar Nura Ado Suleiman da Barista Umar Usman Ɗanbaito..........