Bakonmu A Yau

Riya’uddeen Zubairu Maitama kan yarjejeniyar tsagaita wutar Amurka da Iran

Informações:

Sinopse

‘Yan Sa’o’i bayan amincewa da yarjejeniyar tsagaita wutar kwanaki 14, Amurka da Iran sun zargi juna da karya yarjejeniyar, lamarin da ya kai ga Iran ta sake datse mashigin ruwan Hormuz jim kaɗan bayan buɗe shi da ta yi. Domin jin yiwuwar ɗorewar wannan yarjejeniya ta tsagaita wuta da kuma makomar ƙoƙarin da masu shiga tsakani ke yi, Nura Ado Suleiman ya tattauna da masanin Siyasar ƙasa da ƙasa, Dakta Riya’uddeen Zubairu Maitama na Jami’ar Bayero da ke Kano a Najeriya. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawar ta su.............