Bakonmu A Yau
Intinikar Alhassan kan ƙarewar wa'adin gwamnatin Bazoum da aka hamɓarar
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:03:35
- Mais informações
Informações:
Sinopse
A wannan rana, ta biyu ga watan Afrilun shekarar 2026 da muke, wa’adin shugabancin hamɓararen shugaban ƙasar Jamhuriyar Nijar Muhammad Bazoum ke ƙarƙarewa da a ce yana kan karagar mulki. A irin wannan ranar ce dai ta watan Afrilun shekarar 2021, aka rantsar da Mohammed Bazoum a matsayin shugaban Jamhuriyar Nijar, bayan da ya lashe sama da kashi 55 na ƙuri’un zaɓen da aka yi a watan Fabrairun wannan shekara. Akan wannan Nura Ado Suleiman ya tattauna da Intinikar Alhassan, ɗaya daga cikin makusantan hamɓararren shugaban na Nijar. Ku latsa alamar sauti don sauraren tattaunawarsu............