Tambaya Da Amsa
Shin akwai dokar da ta ba Amurka damar hukunta wani sshugaban ƙasa?
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:21:31
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Shirin 'Tambaya da Amsa' shiri ne da ke zuwa muku da amsoshin wasu tambayoyin da masu sauraronmu suka aiko mana, kuma a kowane mako yake zuwa muku a daidai wannan lokaci. A yau shirin tambaya da amsa zai fara ne da bayani akan ko akwai wata doka da ta baiwa shugaban Amurka Donald Trump ikon hukunta wani shugaban ƙasa a Duniya.