Al'adun Gargajiya
Yadda aka gudanar da bikin addinin gargajiya na Bodo a jamhuriyar Benin
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:10:12
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Shirin Al'adunmu na Gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon ya mayar da hankali kan yadda aka gudanar da bukukuwan addinin gargajiya na Bodo a jamhuriyyar Benin, bikin addinin gargajiya mafi muhimmanci a ƙasar. Tun a bara ne aka ƙara wa'adin ranakun gudanar da wannan biki wanda ke samun mahalarta daga sassa daban-daban na duniya, inda ko a bara aka ga baƙi fiye da dubu 100 da suka halarci wannan biki. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin.