Al'adun Gargajiya

Yadda aka gudanar da bikin addinin gargajiya na Bodo a jamhuriyar Benin 2

Informações:

Sinopse

Shirin Al'adunmu na Gado tare da Abdoulaye Issa a wannan makon ya kawo cigaban   yadda aka gudanar da bukukuwan addinin gargajiya na Bodo a jamhuriyyar Benin, bikin addinin gargajiya mafi muhimmanci a ƙasar.