Bakonmu A Yau

Air Commodore Baba Gamawa mai ritaya kan juyin mulkin da bayyi nasara ba a Benin

Informações:

Sinopse

Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya jinjinawa sojojin ƙasar saboda rawar da suka taka wajen murkushe yunkurin juyin mulkin da aka samu a Jamhuriyar Benin. Tinubu ya ce hare haren sojin sama da kuma tura sojojin ƙasa cikin ƙasar, sun bada gagarumar gudumawa wajen kawar da sojojin da suka sanar da kwace ikon. Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Air Commodore Tijjani Baba Gamawa mai ritaya. Ku latsa alamar sauti don sauraron tattaunawarsu................