Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare
Ra'ayoyin masu saurare kan ɗaukar sabbin 'yansanda dubu 30 a Najeriya
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:10:22
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ya bayar da umurnin janye dubban ƴansanda da ke kare manyan mutane a sassan ƙasar, tare da ta sanar da shirin ɗibar wasu sabbin ƴansanda kusan dubu 30 don tunkarar matsalar tsaro da ta addabin ƙasar. Shin ko wace irin gudunmuwa hakan zai bayar a ƙoƙarin tunkarar ƙalubalen tsaro da ƙasar ke fama da shi yanzu haka? Wannan shi ne maudu'in da muka baku damar tofa albarkacin bakinku a kai. Latsa alamar sauti don sauraren shirin...