Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Ra'ayoyin masu sauraro kan batutuwa mabanbanta

Informações:

Sinopse

Kamar yadda aka saba a kowace ranar Juma'a, sashen Hausa na RFI na bai wa  masu sauraro damar faɗin albarkacin bakinsu kan baututuwan dake ci musu tuwo a ƙwarya, kama daga tattalin arziƙi, siyasa, zamantakewa da dai sauransu. A yau ma mun baku wannan dama, kamar yadda za ku ji ra'ayoyi mabanbanta idan kuka latsa alamar sauti....