Kida Da Al'adu

Tattaunawa da Mawakin Yabon Annabi Ulafa

Informações:

Sinopse

Shirin Kida da Al'adu ya tattauna ne da Muktari Magashi wanda ake kira da sunan Ulafa, mawakin Hausa na yabon Annabi. Shirin kuma ya ji tarhin rayuwarsa da wakokinsa.