Kida Da Al'adu

Wakokin Azumi daga mawakan zamani

Informações:

Sinopse

Shirin Kida da Al'adu na wannan mako, Hawwa Kabir ta zanta da wani shahrarren mawakin zamani da ya wake watan Ramadana mai alfarma.